Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Natural Life: Sometimes prolonged, in answer to prayer

4 ayoyi · 55 fannoni

Ayoyi game da Sometimes prolonged, in answer to prayer

  1. Hezekiya ya juye fuskarsa wajen bango ya kuma yi addu’a ga Ubangiji,

  2. “Ka tuna, ya Ubangiji, yadda na yi tafiya a gabanka da aminci da dukan zuciya na kuma yi abin da yake nagari a idanunka.” Sai Hezekiya ya yi kuka mai zafi.

  3. Sai maganar Ubangiji ta zo wa Ishaya cewa,

  4. “Ka tafi ka faɗa wa Hezekiya, ‘Ga abin da Ubangiji Allah na kakanka Dawuda, ya ce na ji addu’arka na kuma ga hawayenka; zan ƙara maka shekaru goma sha biyar ga rayuwarka.