Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Name: Value of a good name
Ayoyi game da Value of a good name
An fi son suna mai kyau fiye da wadata mai yawa; tagomashi kuma ya fi azurfa ko zinariya.
Suna mai kyau ya fi turare mai ƙanshi, kuma ranar mutuwa ta fi ranar haihuwa.