Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nahshon: Son of Amminadab
Ayoyi game da Son of Amminadab
Haruna ya auri Elisheba, ’yar Amminadab, ’yar’uwar Nashon, sai ta haifa masa Nadab da Abihu, Eleyazar da Itamar.
daga kabilar Yahuda, Nashon ɗan Amminadab;
Ram shi ne mahaifin Amminadab, Amminadab kuwa shi ne mahaifin Nashon, shugaban mutanen Yahuda.