Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Myra: A city of Lycia. Paul visits.
Ayoyi game da A city of Lycia. Paul visits.
Sa’ad da muka ƙetare tekun da yake sassan gaɓar Silisiya da Famfiliya sai muka sauka a Mira ta Lisiya.
A can jarumin ya sami wani jirgin ruwan Alekzandariyan da za shi Italiya sai ya sa mu a ciki.