Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Modern Judea: Often left, to escape persecution
Ayoyi game da Often left, to escape persecution
Yesu ya ji labari cewa Yahudawa sun ji cewa ya wuce Yohanna samun masu bi, yana kuma yin musu baftisma,
ko da yake ba Yesu ne yake baftismar ba, almajiransa ne.
Da ya sami wannan labari, sai ya bar Yahudiya ya sāke koma Galili.