Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Michmash: A city of Benjamin

1 aya · 5 fannoni

Ayoyi game da A city of Benjamin

  1. Sai Filistiyawa suka taru don su yi yaƙi da Isra’ilawa. Suka fito da kekunan-dawakan yaƙi dubu talatin, da masu hawan dawakai dubu shida, da sojoji masu yawa kamar yashi a bakin teku. Suka tafi Mikmash a gabashin Bet-Awen, suka kafa sansani a can.