Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Michael: 8. Son of Jehoshaphat, slain by his brother, Jehoram

3 ayoyi · 9 fannoni

Ayoyi game da 8. Son of Jehoshaphat, slain by his brother, Jehoram

  1. ’Yan’uwan Yehoram, ’ya’yan Yehoshafat maza su ne, Azariya, Yehiyel, Zakariya, Azariyahu, Mika’ilu da Shefatiya. Dukan waɗannan su ne ’ya’yan Yehoshafat sarkin Isra’ila maza.

  2. Mahaifinsu ya ba su kyautai masu yawa na azurfa da zinariya da kayayyaki masu daraja, tare da birane masu katanga a Yahuda, amma ya ba da mulki ga Yehoram domin shi ne ɗan farinsa.

  3. Sa’ad da Yehoram ya kafa kansa sosai a bisa mulkin mahaifinsa, sai ya kashe dukan ’yan’uwansa da takobi tare da waɗansu sarakunan Isra’ila.