Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Merab: Betrothed to David by Saul

2 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da Betrothed to David by Saul

  1. Shawulu ya ce wa Dawuda, “Ga diyata Merab zan ba ka ka aura, kai dai ka yi mini aiki da himma, ka kuma yi yaƙe-yaƙen Ubangiji.” Saboda Shawulu ya ce wa kansa, “Ba zan ɗaga hannuna a kansa ba, Filistiyawa ne za su yi wannan.”

  2. Amma Dawuda ya ce wa Shawulu, “Wane ni, wa ya san iyayena ko kabilar iyayena a Isra’ila da zan zama surukin sarki?”