Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Megiddo: A city in Issachar, situated on the southern edge of the plain of Esdraelon

2 ayoyi · 8 fannoni

Ayoyi game da A city in Issachar, situated on the southern edge of the plain of Esdraelon

  1. A yanki tsakanin Issakar da Asher, Manasse yana da waɗannan wurare, Bet-Sheyan, Ibileyam da ƙauyukanta, da mazaunan Dor da ƙauyukanta, da mazaunan En Dor da ƙauyukanta, da mazaunan Ta’anak da ƙauyukanta, da mazaunan Megiddo da ƙauyukanta (Na uku cikin jerin shi ne Nafot).

  2. A iyakokin Manasse akwai Bet-Sheyan, Ta’anak, Megiddo da Dor, tare da ƙauyukansu. Zuriyar Yusuf ɗan Isra’ila ta zauna a waɗannan garuruwa.