Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Love to Christ: Joseph of Arimathaea

4 ayoyi · 34 fannoni

Ayoyi game da Joseph of Arimathaea

  1. Da yamma ta yi, sai ga wani mutum mai arziki daga Arimateya, sunansa Yusuf, wanda shi da kansa almajirin Yesu ne.

  2. Ya je wurin Bilatus, ya roƙe shi yă ba shi jikin Yesu. Sai Bilatus ya umarta a ba shi.

  3. Yusuf ya ɗauki jikin ya nannaɗe shi da zanen lilin mai tsabta.

  4. Sa’an nan ya sa shi a sabon kabarinsa, wanda ya haƙa a dutse. Bayan ya gungura wani babban dutse ya rufe bakin kabarin, sai ya tafi abinsa.