Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Lobbying: General references 2 ayoyi · 1 fanni Nemi "Lobbying" Duka 2 General references 2 Ayoyi game da General references Ezra 4:4Sai mutanen da suke zama a wurin suka fara yin ƙoƙari su sa mutanen Yahuda su karaya, suka sa su ji tsoron ci gaba da ginin.Ezra 4:5Suka yi hayar mashawarta don su ga cewa sun ɓata ƙoƙarinsu dukan kwanakin mulkin Sairus sarkin Farisa har zuwa kwanakin mulkin Dariyus sarkin Farisa.