Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Lobbying

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Sai mutanen da suke zama a wurin suka fara yin ƙoƙari su sa mutanen Yahuda su karaya, suka sa su ji tsoron ci gaba da ginin.

  2. Suka yi hayar mashawarta don su ga cewa sun ɓata ƙoƙarinsu dukan kwanakin mulkin Sairus sarkin Farisa har zuwa kwanakin mulkin Dariyus sarkin Farisa.