Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Light: The glory of the church
Ayoyi game da The glory of the church
“Ki tashi, ki haskaka, gama haskenki ya zo, ɗaukakar Ubangiji ya taso a kanki.
Duba, duhu ya rufe duniya duhu mai kauri kuma yana bisa mutane, amma Ubangiji ya taso a kanki ɗaukakarsa kuma ya bayyana a bisanki.
Al’ummai za su zo wurin haskenki, sarakuna kuma zuwa asubahin sabon yininki.