Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Light: Created

3 ayoyi · 37 fannoni

Nemi "Light"

Ayoyi game da Created

  1. Sai Allah ya ce, “Bari haske yă kasance,” sai kuwa ga haske.

  2. Allah ya ga hasken yana da kyau, sai ya raba tsakanin hasken da duhu.

  3. Allah ya kira hasken “yini,” ya kuma kira duhun “dare.” Yamma ta kasance, safiya kuma ta kasance, kwana ta fari ke nan.