Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Light: Sun, moon, and stars appointed to communicate to the earth
Ayoyi game da Sun, moon, and stars appointed to communicate to the earth
Allah kuma ya ce, “Bari haskoki su kasance a sararin sama domin su raba yini da dare, bari su zama alamu domin su nuna yanayi, da ranaku, da kuma shekaru,
bari kuma haskokin su kasance a sararin sama domin su ba da haske a duniya.” Haka kuwa ya kasance.
Allah ya yi manyan haskoki biyu, babban hasken yă mallaki yini, ƙaramin kuma yă mallaki dare. Ya kuma yi taurari.
Allah ya sa su a sararin sama domin su ba da haske a duniya,