Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jonah: Sent by God to warn Nineveh
Ayoyi game da Sent by God to warn Nineveh
Maganar Ubangiji ta zo wa Yunana ɗan Amittai cewa,
“Tafi babban birnin nan Ninebe ka yi mata wa’azi, saboda muguntarta ta haura zuwa gabana.”