Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Joktan: Son of Eber.
Ayoyi game da Son of Eber.
Aka haifa wa Eber ’ya’ya maza biyu. Aka ba wa ɗaya suna Feleg, gama a zamaninsa ne aka raba duniya; aka kuma sa wa ɗan’uwansa suna Yoktan.
Yoktan shi ne mahaifin, Almodad, Shelef, Hazarmawet, Yera,
Aka haifa wa Eber ’ya’ya maza biyu. Aka kira ɗaya Feleg domin a lokacinsa ne aka raba duniya; sunan ɗan’uwansa kuwa shi ne Yoktan.
Yoktan shi ne mahaifin Almodad, Shelef, Hazarmawet, Yera