Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jahath: Name of four Levites.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da Name of four Levites.

  1. ’Ya’yan Shimeyi maza kuwa su ne, Yahat, Zina, Yewush da Beriya. Waɗannan su ne ’ya’yan Shimeyi maza, su huɗu ne duka.

  2. Yahat shi ne na fari, Ziza kuma na biyu, amma Yewush da Beriya ba su haifi ’ya’ya maza da yawa ba; saboda haka aka ƙidaya su kamar iyali ɗaya a wurin rabon aiki.