Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Iron: Mode of purifying, taken in war
Ayoyi game da Mode of purifying, taken in war
Sa’an nan Eleyazar firist, ya ce wa sojojin da suka je yaƙi, “Wannan ita ce ƙa’idar da Ubangiji ya ba wa Musa.
Zinariya, azurfa, tagulla, baƙin ƙarfe, kuza, darma
da dukan abin da wuta ba ta iya ci, dole yă shiga wuta sa’an nan zai zama da tsabta. Amma dole a kuma tsarkake ta da ruwan tsarkakewa. Duk abin da wuta za tă iya ci, dole a shigar da ita a ruwan tsarkakewa.