Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Heresy: Propagandism of, forbidden under severe penalties

4 ayoyi · 5 fannoni

Ayoyi game da Propagandism of, forbidden under severe penalties

  1. Ka gargaɗe mutumin da yake kawo tsattsaguwa sau ɗaya, ka kuma gargaɗe shi sau na biyu. Bayan haka, kada wani abu yă haɗa ka da shi.

  2. Ka dai san cewa irin mutumin nan ya taurare kuma mai zunubi ne; ya yanke wa kansa hukunci.

  3. Duk wanda ya zo wurinku bai kuma kawo koyarwan nan ba, kada ku karɓe shi a gidanku ko ku marabce shi.

  4. Duk wanda ya karɓe shi yana tarayya da mugun aikinsa ke nan.