Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Hell: The translation of the Greek word »gehenna«

2 ayoyi · 31 fannoni

Ayoyi game da The translation of the Greek word »gehenna«

  1. In idonka na dama yana sa ka yin zunubi, ƙwaƙule shi ka yar. Zai fiye maka ka rasa ɗaya daga cikin gaɓoɓin jikinka, da a jefa jikinka ɗungum a cikin jahannama ta wuta.

  2. In kuma hannunka na dama yana sa ka yin zunubi, yanke shi ka yar. Zai fiye maka ka rasa ɗaya daga cikin gaɓoɓin jikinka, da a jefa jikinka ɗungum a cikin jahannama ta wuta.