Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Harvest: Promises of plentiful
Ayoyi game da Promises of plentiful
Ku yi murna, ya ku mutanen Sihiyona, ku yi farin ciki cikin Ubangiji Allahnku, gama ya ba ku ruwan bazara cikin adalci. Yakan aika muku yayyafi a yalwace, na bazara da na kaka, kamar dā.
Masussukai za su cika da hatsi; randuna za su cika da sabon ruwan inabi da mai suna zuba.