Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Harvest: Of barley, before wheat
Ayoyi game da Of barley, before wheat
(Rama da sha’ir suka lalace, gama sha’ir ya riga ya nuna, rama kuwa tana fid da kai.
Alkama da gero kam, ba a hallaka su ba, gama lokacin nunansu bai yi ba tukuna.)