Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Hammoleketh: Daughter of Machir.
Ayoyi game da Daughter of Machir.
Ɗan Ulam shi ne, Bedan. Duka waɗannan zuriyar Gileyad ne. Gileyad ɗan Makir ne, Makir kuma ɗan Manasse.
’Yar’uwarsa Makir mai suna Hammoleket ta haifi Ishod, Abiyezer da Mala.