Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Hammoleketh
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Ɗan Ulam shi ne, Bedan. Duka waɗannan zuriyar Gileyad ne. Gileyad ɗan Makir ne, Makir kuma ɗan Manasse.
’Yar’uwarsa Makir mai suna Hammoleket ta haifi Ishod, Abiyezer da Mala.