Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Gilead: 4. Grandson of Manasseh
Ayoyi game da 4. Grandson of Manasseh
Zuriyar Manasse, daga Makir, kabilar Makiriyawa (Makir shi ne mahaifin Gileyad); daga Gileyad, kabilar Gileyadawa.
Waɗannan su ne zuriya Gileyad, daga Iyezer, kabilar Iyezerawa; daga Helek, kabilar Helekawa;