Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Gifts from God: To be used and enjoyed

4 ayoyi · 5 fannoni

Ayoyi game da To be used and enjoyed

  1. Ban da haka ma, sa’ad da Allah ya ba wa mutum dukiya da wadata, ya kuma ba shi zarafi yă ji daɗinsu, ya kuma amince da rabonsa, sai yă ji daɗin aikinsa, wannan kyauta ce ta Allah.

  2. Da ƙyar yake tunani a kan kwanakin rayuwarsa, domin Allah ya yarje masa, yă zauna da farin ciki.

  3. Gama duk abin da Allah ya halitta yana da kyau, kada kuma a ƙi kome in dai an karɓe shi da godiya,

  4. domin an tsarkake shi ta wurin maganar Allah da kuma addu’a.