Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Gifts from God: All creatures partake of
Ayoyi game da All creatures partake of
Idanun kowa yana dogara gare ka, kana kuma ba su abincinsu a lokacin da ya dace.
Ka buɗe hannunka ka kuma ƙosar da sha’awar kowane abu mai rai.