Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Felix: Leaves Paul in bonds

2 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da Leaves Paul in bonds

  1. A wani fanni yana sa rai cewa Bulus zai ba shi toshiyar baki, saboda haka ya yi ta aika a kira masa Bulus yă yi magana da shi.

  2. Da shekaru biyu suka wuce, sai Forsiyus Festus, ya gāji Felis, amma domin Felis ya so yă biya wa Yahudawa bukata, sai ya bar Bulus a kurkuku.