Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Eliab
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Ɗan Fallu kuwa shi ne Eliyab,
’ya’yan Eliyab maza kuwa su ne, Nemuwel, Datan da Abiram. Datan da Abiram nan, su ne shugabannin mutanen da suka tayar wa Musa da Haruna, suna kuma cikin waɗanda suka bi Kora sa’ad da ya tayar wa Ubangiji.