Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Eliab: 1. A Reubenite, progenitor of Dathan and Abiram

2 ayoyi · 4 fannoni

Ayoyi game da 1. A Reubenite, progenitor of Dathan and Abiram

  1. Ɗan Fallu kuwa shi ne Eliyab,

  2. ’ya’yan Eliyab maza kuwa su ne, Nemuwel, Datan da Abiram. Datan da Abiram nan, su ne shugabannin mutanen da suka tayar wa Musa da Haruna, suna kuma cikin waɗanda suka bi Kora sa’ad da ya tayar wa Ubangiji.