Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Cloud of Glory: At giving of the law

3 ayoyi · 29 fannoni

Ayoyi game da At giving of the law

  1. sai ɗaukakar Ubangiji ta sauka a kan Dutsen Sinai, kwana shida girgije ya rufe dutsen, a rana ta bakwai, sai Ubangiji ya kira Musa daga cikin girgijen.

  2. Ga Isra’ilawa dai, ɗaukakar Ubangiji ta yi kamar wuta mai ci a kan dutse.

  3. Sa’an nan Musa ya shiga girgijen ya hau kan dutsen. Ya zauna a kan dutsen yini arba’in da dare arba’in.