Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Cities of Refuge: Names &c of

3 ayoyi · 12 fannoni

Ayoyi game da Names &c of

  1. Sa’an nan Musa ya keɓe birane uku gabas da Urdun,

  2. waɗanda duk wanda ya yi kisankai, in ba da gangan ba ne ya kashe maƙwabcinsa, wanda babu ƙiyayya tsakaninsu a dā, zai iya gudu zuwa. Zai iya gudu zuwa cikin ɗaya daga waɗannan birane, yă tsira da ransa.

  3. Biranen kuwa su ne, Bezer a dutsen hamada, don mutanen Ruben; Ramot Gileyad, don mutanen Gad; da kuma Golan a Bashan, don mutanen Manasse.