Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Candlestick: Ministers

3 ayoyi · 18 fannoni

Ayoyi game da Ministers

  1. “Ku ne hasken duniya. Birnin da yake a bisan tudu ba ya ɓoyuwa.

  2. Mutane ba sa ƙuna fitila su rufe ta da murfi. A maimako, sukan ajiye ta a kan wurin ajiye fitila, takan kuma ba da haske ga kowa a cikin gida.

  3. Haka ma, bari haskenku yă haskaka a gaban mutane, domin su ga ayyukanku masu kyau, su kuwa yabi Ubanku da yake cikin sama.