Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Beds: Wood
Ayoyi game da Wood
Duba! Abin ɗaukar Solomon ne, jarumawa sittin suke rakiya, zaɓaɓɓun sojojin Isra’ila,
dukansu suna saye da takobi dukansu ƙwararru ne a yaƙi, kowanne da takobinsa a rataye a gefensa, a shirye don abubuwan bantsoro na dare.
Sarki Solomon ya yi wa kansa abin ɗauka; ya yi shi da katako daga Lebanon.