Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Basket: Received the fragments after the miracles of the loaves
Ayoyi game da Received the fragments after the miracles of the loaves
Har yanzu ba ku gane ba ne? Ba ku tuna da gurasa biyar ɗin nan na mutum dubu biyar ba? Kwando nawa kuka tattara cike?
Ko kuma burodi bakwai nan na mutum dubu huɗu, cikakku manyan kwanduna nawa kuka ɗauka?