Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Backsliding: Is departing form the simplicity of the gospel

3 ayoyi · 25 fannoni

Ayoyi game da Is departing form the simplicity of the gospel

  1. Ya ku Galatiyawa marasa azanci! Wa ya ruɗe ku? A idanunku aka bayyana Yesu Kiristi gicciyeyye a sarari.

  2. Zan so in san abu guda tak daga gare ku. Kun karɓi Ruhu ta wurin kiyaye Doka ne, ko kuwa ta wurin gaskata abin da kuka ji?

  3. Ashe, rashin azancinku har ya kai ga haka? Bayan kun fara da Ruhu, a yanzu kuma da halin mutuntaka za ku ƙarasa?