Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Almond Tree: Figurative use of

2 ayoyi · 4 fannoni

Nemi "Almond Tree"

Ayoyi game da Figurative use of

  1. sa’ad da mutane suke jin tsoron tudu da kuma hatsarori a tituna; sa’ad da itacen almon ya toho, fāra kuma ya yi ta jan jikinsa da ƙyar, sha’awace-sha’awace sun kafe. Daga nan mutum ya tafi madawwamiyar gidansa ya bar masu makoki suna ta yi.

  2. Maganar Ubangiji ta zo mini cewa, “Me ka gani, Irmiya?” Sai na amsa na ce, “Na ga reshen itacen almon.”