Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Alexandria: A city of Egypt
Ayoyi game da A city of Egypt
Sai hamayya ta taso daga ’yan ƙungiyar Majami’a na ’Yantattu (kamar yadda ake kiransu), Yahudawan Sairin da Alekzandariya da kuma lardunan Silisiya da Asiya. Mutanen nan suka fara muhawwara da Istifanus,