Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ahimelech
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Sai Dawuda ya ce wa Ahimelek mutumin Hitti da Abishai ɗan Zeruhiya ɗan’uwan Yowab, “Wa zai gangara tare da ni zuwa sansanin Shawulu?” Sai Abishai ya ce, “Zan tafi tare da kai.”