Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Adino: One of David's valiant men.
Ayoyi game da One of David's valiant men.
Waɗannan su ne sunayen jarumawan Dawuda. Yosheb-Basshebet, mutumin Takemon ɗaya daga cikin shugabanni Uku; ya ɗaga māshinsa ya kashe mutum ɗari takwas a lokaci guda.