Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Adino
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Waɗannan su ne sunayen jarumawan Dawuda. Yosheb-Basshebet, mutumin Takemon ɗaya daga cikin shugabanni Uku; ya ɗaga māshinsa ya kashe mutum ɗari takwas a lokaci guda.