Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Adah: 2. Wife of Esau

3 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da 2. Wife of Esau

  1. Waɗannan su ne sunayen ’ya’yan Isuwa maza, Elifaz, ɗan Ada matar Isuwa, da Reyuwel ɗan Basemat matar Isuwa.

  2. ’Ya’yan Elifaz maza su ne, Teman, Omar, Zefo, Gatam da Kenaz.

  3. Elifaz ɗan Isuwa kuma yana da ƙwarƙwara mai suna Timna, wadda ta haifa masa Amalek. Waɗannan su ne jikokin Ada matar Isuwa.