Tsallake zuwa abun ciki

Zillah

3 ayoyi · 3 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Zillah

  1. Lamek ya auri mata biyu, ana ce da ɗaya Ada, ɗayan kuma Zilla.

  2. Zilla ma ta haifi ɗa, Tubal-Kayinu, shi ne wanda ya ƙera kowane iri kayan aiki daga tagulla da kuma ƙarfe. ’Yar’uwar Tubal-Kayinu ita ce Na’ama.

  3. Wata rana, Lamek ya ce wa matansa, Ada da Zilla, “Ku saurara, matan Lamek, ku ji maganata. Na kashe wani saboda ya yi mini rauni, na kashe wani saurayi saboda ya ji mini ciwo.