Skip to content

Adah

3 ayoyi · 3 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Adah

  1. Lamek ya auri mata biyu, ana ce da ɗaya Ada, ɗayan kuma Zilla.

  2. Ada ta haifi Yabal, shi ne mahaifi waɗanda suke zama a tentuna, suna kuma kiwon dabbobi.

  3. Wata rana, Lamek ya ce wa matansa, Ada da Zilla, “Ku saurara, matan Lamek, ku ji maganata. Na kashe wani saboda ya yi mini rauni, na kashe wani saurayi saboda ya ji mini ciwo.