Skip to content

Omar

3 ayoyi · 7 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Omar

  1. ’Ya’yan Elifaz maza su ne, Teman, Omar, Zefo, Gatam da Kenaz.

  2. Waɗannan su ne manya a cikin zuriyar Isuwa, ’Ya’ya Elifaz maza ɗan farin Isuwa, Shugabannin su ne; Teman, Omar, Zefo, Kenaz,

  3. ’Ya’yan Elifaz maza su ne, Teman, Omar, Zefi, Gatam, Kenaz, da Timna wanda aka haifa wa Amalek.