Tsallake zuwa abun ciki

Gatam

3 ayoyi · 7 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Gatam

  1. ’Ya’yan Elifaz maza su ne, Teman, Omar, Zefo, Gatam da Kenaz.

  2. Kora, Gatam da kuma Amalek. Waɗannan ne manya da suka fito daga dangin Elifaz a Edom; su ne jikokin Ada.

  3. ’Ya’yan Elifaz maza su ne, Teman, Omar, Zefi, Gatam, Kenaz, da Timna wanda aka haifa wa Amalek.