Tappuah
32.1100, 35.2300 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Tappuah
sarkin Taffuwa, ɗaya sarkin Hefer, ɗaya
Daga Taffuwa kuma iyakar ta bi yamma zuwa kwazazzaban Kana, ta ƙarasa a Bahar Rum. Wannan shi ne gādon mutanen Efraim bisa ga iyalansu.
(Manasse ne yake da ƙasar Taffuwa, amma garin Taffuwa kansa, a kan iyakar Manasse ta mutanen Efraim ce.)