Kiriathaim
An kuma san shi da: Kirjathaim
31.5800, 35.7000 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Kiriathaim
Mutanen Ruben suka sāke gina Heshbon, Eleyale, da Kiriyatayim,
Kiriyatayim, Sibma, Zeret Shahar kan tudu cikin kwari,
Game da Mowab. Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila, yana cewa, “Kaito ga Nebo, gama za tă lalace. Kiriyatayim za su kunyata a kuma kame ta; katagar za tă sha kunya ta kuma wargaje.
zuwa Kiriyatayim, Bet-Gamul da Bet-Meyon,
saboda haka zan buɗe ƙofar shiga Mowab, farawa daga garuruwan da suke kan iyaka, Bet-Yeshimot, Ba’al-Meyon da Kiriyatayim, darajar ƙasar.