Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Misgab
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Game da Mowab. Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila, yana cewa, “Kaito ga Nebo, gama za tă lalace. Kiriyatayim za su kunyata a kuma kame ta; katagar za tă sha kunya ta kuma wargaje.